Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Labaran Duniya

Cikin sauqi wannan application "Labaran Duniya" zai tanadar maka/ki labaru da dumi-duminsu daga taskar BBC Hau...

Free

Store review

Cikin sauqi wannan application "Labaran Duniya" zai tanadar maka/ki labaru da dumi-duminsu daga taskar BBC Hausa, VOA Muryar Amurka, Legit Hausa da kuma RFI Faransa.

Ana iya samun labarai kamar haka:

- Labaran cikin gida Nigeria, Niger, da sauran qasashen Africa.
- Labarai daga sassa daban-daban na fadin duniya.
- Labarai da suka shafi Nishadi, Siyasa, Kannywood, Wasanni da dai sauransu.

Ana iya karantawa ko kuma a kallaci labaru. Da zarar sabon labari ya fita, zaka/ki riga kowa samunsa.

Karka/ki sake a baka/ki labari. Ayi hanzarin sauke wannan manhajar domin biyan buqatarka/ki.

Last update

April 14, 2020

Read more