Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Hausa: Kacici Kacici

Wanna game ne da muka gishi domin Hausawa da me fahimtar harshen Hausa ko kuma koyon Hausa. Game din Kacici Ka...

Free

Store review

Wanna game ne da muka gishi domin Hausawa da me fahimtar harshen Hausa ko kuma koyon Hausa. Game din Kacici Kacicin kalmomin Hausa domin nishadi da debe kewa, zai taimaka wajen wasa qwaqwalwa sosai.

Yadda ake bugawa?

Ba wahala, kawai za'a hada harufa ne domin su tayar da kalma guda daya ko sunan mutum ko wani abu.

Last update

Dec. 26, 2019

Read more