Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

VOA Hausa

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da ...

Free

Store review

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.

Last update

Nov. 20, 2019

Read more