Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Wakokin Sarkin Waka Naziru

Wannan Application ya na kunshe da wakokin Sarkin waka Naziru, ma su dadi da sa annashuwa wadanda za su sa ka ...

Free

Store review

Wannan Application ya na kunshe da wakokin Sarkin waka Naziru, ma su dadi da sa annashuwa wadanda za su sa ka nishadi sosai. wannan wakoki sun hada da;

Mai kamar zuma
Ankar Sarkin Kano
Mati da Lado
A sha Shayi
INEC
San Gombe
Sarkin Alumma
Lafiya saraki
Rawa.....da dai sauran su.

Last update

March 24, 2020

Read more