Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Mace Sai Da Kwalliya

Yar Kwalisa Sai Da Kwalliya APP'S CONTENTS: Wannan application yana dauke ne da sako zuwa ga yan'...

Free

Store review

Yar Kwalisa Sai Da Kwalliya


APP'S CONTENTS:

Wannan application yana dauke ne da sako zuwa ga yan'uwan mu mata da kuma wani bangare na maza.

A cikinsa akwai hotuna wadanda mafi akasari suna buqatar INTERNET CONNECTION, Amma duk da haka zaki/ka ita amfani dashi sosai

Yana da kyau mu kulla da kawunanmu kada mu riqa wulakanta kawunanmu , Muriqe Al'qawuran mu,mafi girma wanda muka dauka tun kafin mu wanzu a duniya wato na bautar ALLAH SHI KADAI.

IDAN MUKA KIYAYE JIKUNANMU DA KUMA IBADUN MU HAQIQA ZAMU SAMU KYAUN FUSKA A DUNIYA DA LAHIRA

YAR'UWA KI RANGADAWA MAI GIDANKI KWALLIYA.

Last update

April 19, 2020

Read more