- App World 
- My stream 
Additionally, paste this code immediately after the opening
tag: 
                    
                Wannan application na dauke da tafseer na alqurani mai girmadaga bakin babban malamin sunna wato Sheikh Abubuk...
Free
 
                        
                        Wannan application na dauke da tafseer na alqurani mai girmadaga bakin babban malamin sunna wato Sheikh Abubukar Gero arugungun, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.  
  
  
Bayan karatutuka na Sheikh Abubukar Gero Lectures mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka  
  
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3  
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen  
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam  
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser  
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3  
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures  
sheikh Ali Isah Fantami mp3   
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim  
sheikh Ali Isah Fantami lectures  
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation  
  
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3  
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation  
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures  
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi  
sheikh mohammad bin usaman kano lectures  
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu   
sheikh haruna kabiru gombe  
sheikh Abubakar Gumi  
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan  
sheikh Bin Usman kano  
sheikh Ahmad BUK  
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.  
Adamsdut.  
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su   
  
Sheikh Abdul Basit Quran mp3  
  
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi  
Maher Audio Quran Offline  
  
Sheikh Maher Al Mueaqly  
  
Sheikh Abdurrahman Sudais  
  
Sheikh Saud Shuraim  
  
Sheikh Abdullah Ali Jabir  
  
Sudais Audio Quran Offline  
  
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy  
  
Sheikh Saad al-Ghamidi  
  
Sheikh Khalil al-Husary  
  
Quran Mishary Rashid Offline  
  
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.  
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Last update
Jan. 5, 2020