Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Kabiru Gombe Waye Mai Sallah - A daure a saurara

Kabiru Gombe Waye Mai Sallah - A daure a saurara Saurari Sheikh Kabir Gombe WAYE MAI SALLAH mp3. Malam Ka...

Free

Store review

Kabiru Gombe Waye Mai Sallah - A daure a saurara

Saurari Sheikh Kabir Gombe WAYE MAI SALLAH mp3. Malam Kabiru Gombe MP3 lectures

Lakca mai taken WAYE MAI SALLAH mp3 tare da Mallam Muhammadu Kabiru Gombe.

Acikin wannan app zaku sami wadannan lakcoci:

- MUHIMMANCIN SALLAH. MALAM KABIRU GOMBE YA RAGARGAJI KWAMISHINONI, YAN KASUWA DA DUKKAN SAURAN MASU BARIN YIN SALLAH AKAN LOKACI

- MUHIMMANCIN KULA DA SALLAH. BUSHARA DA TSORATARWA GAME DA SALLAH

- WANDA YA BAR SALLAH DAGANGAN ? SAURARI MALAM KABIR GWAMBE

- ILLAR ZINA KAN JAMA'A KABIRU GOMBE MP3

- SUJADA GA WALIYYAI. SHEIKH KABIRU GOMBE YAYI BULALA AKAN WANNAN BATU SHIMA

- BALA'IN JINKIRTA SALLAH DA RASHIN YINTA AKAN LOKACI

- MATAR IDAN TA FARA CEWA BADAI NI BA.....SAURARI KABEER GOMBE

- MATA MASU ZUWA WAJEN BOKAYE....SAURARI RUGURGUZAR DA SHEIKH KABIRU GOMBE YAYI MUSU

- ZUBAR DA JININ MUTANE DA SUNAN SIYASA. LABARIN DPO KAN YAGA FASTAR SHEHUN 'YAN BIDI'AH

- BALA'IN YIN SHIRKA

- DA DAI SAURAN MUHIMMAN LAKCOCI WA WA'AZUZZUKAN MUSULUNCI


Idan kunji dadin wannan manhajja ta Kabiru Gombe Waye Mai Sallah tare da sheik kabeer gombe, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.


- Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare da sheikh jafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare da sheikh Albani Zaria

- sheikh jafar complete tafsir mp3

- aminu daurawa kundin tarihi

- Auran shaawa

- Addau waddawa

- Baba aure nakeso

- Hirar yan aljannah guruntum

- dogaro ga Allah

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malam jafar

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- mal aminu daurawa tambaya mabudin ilimi

- Arbauna hadith complete shima na malam jaafar

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Mukhtasar siratur rasul sheikh jafar mahmud adam

- Aminu Ibrahim Daurawa

- Hudubah volume mp3 offline malam ja'afar

- Riyadus salihin sheikh ja'afar

- Bulugul Maram jafar

- Kabiru Gombe Waye Mai Sallah

- Auren sha'awa. Mu guji auren a more

- Complete tafseer sheikh ja'afar mahmoud adam Kano Nigeria

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- mahmud adam jafar kashfush Shubuhat

- Addau waddawa

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

- aminu daurawa tafsir

- malam aminu daurawa tambaya mabudin ilmi

- tambayoyi malam aminu daurawa

- sheikh aminu ibrahim daurawa tafsir 2016

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

- Adda'u Waddawa

- Nahawu adabi shaykh mahmood ja'afar

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu irin su:

- sheikh albani zaria mp3. aminu daurawa tafsir

- Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya

- Complete tafsir sheik jafar mahmud adam

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Isah Ali Fantami

- Mallam aminu ibrahim daurawa

- Alaramma kalarawi

- Qalarawi kano mp3

- Malam kabiru Gombe

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Sani Usman Kurna

- Sheikh Abubakar Gero Argungun

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Kundin Tarihi mp3

- Jinin Haila da Bayaninsa

- Fitinar dukiya

- Dogaro ga Allah

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Guruntum baba aure nake so

- Sheikh isa ali pantami mp3

da dai sauran manhajjoji masu zuwa in Allah ya yarda.

Domin aiko mana da sako ko wata shawara ko tsokaci, sai ku rubuto mana sako kai tsaye a email dinmu wato abyadapps@gmail.com

Idan akwai wata manhajja da kuke son gani cikin wannan gida, sai ku aiko mana da sako domin sanar damu. Wannan team zaiyi kokari domin samar maku da ita in shaa Allahu.

DOMINKU:
Domin koyon yadda zaku gina taku manhajja ta musulunci, lafiya ko sauran sha'anin rayuwa, sai ku aiko mana da sako a email dinmu da muka fada a sama. Sashen team abyadapps na musamman zai karanta sakonninku ya kuma aiko muku da takaitaccen bayani mai gamsarwa domin ya kasance jagora gareku kan tafiyarku ta ginin manhajja.

Waye Mai Sallah

Last update

April 3, 2020

Read more