Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Hausa Radio Live Stations

Assalamu alaikum wa rahmatullah, Hausa Radio Live Stations manhajja ce domin sauraron tashoshin rediyo Ha...

Free

Store review

Assalamu alaikum wa rahmatullah,

Hausa Radio Live Stations manhajja ce domin sauraron tashoshin rediyo Hausa. Radio Hausa Live stations manhajja ce domin kama tashoshin gidajen rediyo na Hausa kai tsaye daga wayoyinku.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Radio Hausa sai ku aikata zuwa ga sauran 'yanuwa. Kada ku manta ku biyomu a shafinmu na Facebook mai suna Hausa Radio Live Stations. Zaku iya shiga cikin shafin namu kai tsaye ta hanyar latsa alamar Facebook dake cikin wannan manhajja ta Hausa Radio Live Stations.

Acikin wannan Radio Hausa zaku samu tasoshin Hausa Radio kamar haka:

- BBC Hausa ( shirin safe, shirin hantsi, shirin rana, shirin yamma shirin ra'ayi riga kowa da irin tasa). Yana aiki ba tare da wata matsala ba. Ayi sauraro lafiya.

- Gidajen Rediyo na cikin gida irinsu: ZongoLink Radio, Freedom Radio 99.5 Kano dake arewacin Najeriya, Dala FM kano KANON DABO CIGARI, Hausa Radio Net, NigeriaINFO 95.1 FM Abuja tarayyar Najeriya da kuma Radio rahma. Rahama Radio.

- Gidan rediyon Deutsche welle (DW Radio). Shima DW Hausa zaku iya sauraron shirin safe, shirin rana da kuma shirin yamma.

- A cikin manhajjar dai akwai tasoshin gidajen rediyo da zaku iya saurara kai tsaye idan suna cikin yin shirye-shiryensu. Zaku iya kamagidan rediyon BBC Hausa dake birnin Landan da misalin karfe 05:29, 06:30, 13:59, 19:29 agogon GMT da Ghana. Muryar Amuruka wato VOA, rediyo RFi da kuma DW Direct. Akwai bukatar adan dakata dakikoki kadan domin tasha ta gama lodi sannan ta fara aiki.

- Dukkan labaran Radio RFi. Zaku iya saukar da labaran RFi a wayoyinku domin sauraro a wani lokaci ba tare da kunna datarku ba.

- Muryar Amurka VOA shirin Safe, shirin hantsi, shirin rana da kuma shirin dare.

- Radio NigeriaINFO 95.1 FM Abuja

- Hausa Radio Net

- ZongoLink Radio

- Live stations ( BBC, VOA, RFi, DW direct)

- VOA (shirin safe, hantsi, rana da dare)

- Rediyo Faransa (RFi) shirin safe da yamma

- Zaku iya saukar da labaran RFi da VOA a wayoyinku domin sauraro a lokacin da kuke bukata ba tare da internet connection ba.

Ku biyomu a shafinmu na Facebook Hausa Radio Live Stations domin fadin naku ra'ayoyin da shawarwari game da wannan manhajja.

Domin samun karin manhajjoji sai ku danna alamar more apps dake cikin wannan manhajja.

Domin bada wata shawara ko tsokaci saiku aiko mana sako na kai tsaye tayin mafni da email din developer. Zamu karanta mu aiko muku da amsa in shaa Allahu. Zamuso muji daga gareku.

Domin samun sauran manhajjoji na Islama da yaren Hausa sauku duba Abyadapps cikin wannan dandali. Zaku manhajjoji kamarsu:

- Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 offline

- sheikh ja'afar mahmud mp3

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah)

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Arbaun hadith complete. Fourty HADITH Annawawi

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Complete Tafseer by Sheik Jaafar Mahmud Adam

- Mukhtasar siratur rasul

- sheikh jafar mahmud adam mp3 download

- sheikh jafar mahmud adam audio

- sheikh jafar mahmud adam quran recitation

- sheikh jafar mahmud adam foundation

- biography of sheikh jafar mahmud adam

- Hudubah volume mp3 offline

- Riyadus salihin sheikh jaafar

- Bulugul Maram jafar

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- kashfush Shubuhat

- Sheikh Ja'afar Complete Holy Quran Recitation

- Complete Tafseer Sheikh Jafar

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu.

Daga karshe idan akwai wasu manhajjoji dakuke da bukatar gani cikin wannan gida saiku aiko mana da sako na musamman tayin amfani da email dinmu ku kuma ta shafinmu na FACEBOOK wato Hausa Radio Live Stations.

Allah ya taimaki musulunci da musulmai baki daya, ya zaunar da kasarmu Najeriya Lafiya Ameen.

Last update

Nov. 16, 2019

Read more