Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Wakokin Sarki Ado Bayero

Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana z...

Free

Store review

Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.

wakokin da suke cikin wannan app sune kamar haka

Bakan dabo san kano - Aminu Ala
Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala
Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad
Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti
Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo
Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata
Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala
Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala

Last update

April 16, 2020

Read more