Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Tsofaffin Wakokin Hausa

Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi. Wakokin cikin app din nan sun hada da: >G...

Free

Store review

Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi. Wakokin cikin app din nan sun hada da:
>Gobe Da Nisa
>Gajala
>Mai Keke -Ahmed S Nuhu
>Katanga
>Sakata
>Sanafahna
>Ukuba
>Wasila
>Jarumai
>Adamsy Yaro
>Aloko
>Aya Aya Mai Nono
>Ban Da Komai
>Cakalubaye
>Gyale
>Hujja
>Mujadala 1
>Ranar Murna
>Zabbari
>Zarafi
>Kwan Kwan (Zarge)
>Biki Buduri
Da dai sauransu.

dan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Last update

April 11, 2020

Read more