Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Sunnah Sak Mp3-Kabiru Gombe

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wanna application mai suna "Sunnah Sak Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe d...

Free

Store review

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Sunnah Sak Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan:
*Sunnah Sak,
*Makircin Shia,
*Ribar Kafa,
*Illolin Jahilci da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Last update

April 7, 2020

Read more