Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wanna application mai suna Riba da Rashawa-Sheikh Jafar na kunshe da...

Free

Store review

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna Riba da Rashawa-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Riba da Rashawa da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Last update

April 14, 2020

Read more