Additionally, paste this code immediately after the opening tag:

Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa, Wanna application mai suna Falala-Sheikh Jafar na kunshe da...

Free

Store review

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Falala-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Falalar sahabbai da falalar goman karshe na watan zul Hijja. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Last update

Nov. 26, 2019

Read more